Ana Zargin Malamai Akan Wakar Ado Gwanja Mai Suna Warr

Ana Zargin Malamai Akan Wakar Ado Gwanja Mai Suna Warr

Domin Kallon Wannan Shahararren Shirin Kai Tsaye Danna Bidiyo Dake Kasan Wannan Bayani Kai tsaye batare da bata lokaci ba
👇👇👇👇

Duba Nan:Kalli Bidiyo Yanda Camera Tsaro Ta Tonawa Ƴan Bindiga Asiri A Arewacin Najeriya

Idan ba’a mantaba kwanakin baya shahararren mawaki kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood adamu isa gwanja wanda akafisani da ado gwanja yafitarda Sabuwar wakarsa da ta janyo Cecekuce Akafafen sada zumunta zamani mai suna warr da chass.

Bayan fitar wannan wakar tasa, mutane da malamai dadama sunyimaidamasa da martani akan cewa yana bata tarbiya yara.

Hakan yasa wata Æ´ar tiktok tafito ta mayawarwa da malamai raddi akan kalamansu. kamar yanda zaku gani acikin fai-fan bidiyo dake sama wannan bayani kai tsaye.

Amma kafinnan minene ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin ?

Dafatar dai kuna gamsuwa da shirye-shiryemu da muke kawomuku acikin wannan shafin namu mai albarka.

Shin kana buƙatar murinƙa kawomuku irin wayannan abubuwa acikin wannan shafin namu mai albarka kuwa?

Kayimuna comment da ra’ayoyinka dangane da wanna lamarin.

Nasan Cewa Zakuji DaÉ—in Wannan Shirin Namu Mai Albarka.

Shin Kanada Wani Labari Da Kakeso MuyaÉ—a Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka.

Zaku Iyya Bayyana Muna Ra’ayoyinku Dangane Da Bukatar KU. Sannan Ku Nememu Ta WaÆ´annan Hanyoyin Domin Yin Magana Damu Kai Tsaye.

Email Address: Gaskiya24Tv@gmail.com

Phone Number:08162073107

Whatsapp Number: 08162073107

Facebook Page:Gaskiya24Tv

Youtube Channel:Gaskiya24Tv

Idan kana buÆ™atar arinÆ™a sanardakai sababin shirye-shiryemu dazara munÉ—aura batareda kashiga wannan shafin namu ba. Idan yaune farkon zuwanka wannan shafin. to zakaga wani rubutu ya bayyana kawai sai kadanna alamar ‘ALLOW’ domin yin subscription kyauta.

Idan kuma kashigo kuma bakaga anturama wannan rubutun ya bayyana ba, to kaduba gefen hannun damarka zakaga alamar Æ™ararawar sanarwa kawai sai kataÉ“ata kai tsaye kana taÉ“awa wani rubutu zashi bayyana sai kadanna ‘OK’ domin sanardakai dazara munÉ—aura sabon shirimu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *