Da yawa daga cikin mutanen basu san nawa ake biyan Albashin wasu shugabannin kasashen Afirka ba, kuma suna son sanin wannan amma babu halin hakan.
Hakan yasa muka binciko muku albashin Muhammadu Buhari shuagaban kasar Nigeriya da sauran shugabannin Africa 15.
Abin zai dan baku mamaki.
Kalli bidiyon anan kasa ๐๐