Mr442 da Safara’u dai tare da Malika an kalle su suna kwance a wani daki da ake zaton hotel ne, ya jawo mutane da yawa sun fara zargin mr442 kan cewa yan fasikanci da wa’yannan matan.
Kalli bidiyon ta hanyar dannan wannan hoton dake kasa.
https://youtu.be/L7vLuc-jVdU
Yaku taron yan kannywood ina muku addu ar Allah yakare daga sharrin mahassada Allah yasa muku albarka acikin sana arku Allah ameeeen