Fati washa dai ta kasance daya daga cikin jaruman kannywood mata da aka fi ji da su a kannywood sannan suka fi yin suna a matsana’antar ta kannywood.
Ganin wannan matsayin da ake ganin tana da shi mutane sun sha mamaki sosai da suka ganta a gidan gala saboda mutane suna yi wa masu rawa a gidan Gala kallon kaskantattu.
Ita dai jarumar an kalle ta a wannan bidiyon da ke kasa tana rawa a gidan gala hakan ya jawo cecekuce.
Kalli bidiyon ππ
Bidiyon πππ
Wannan bidiyon dai ya jawo maganganu da yawa ga ita jarumar.