Cikin satin nan ne aka ringa yaɗa labarin shahararren jarumi kuma marubuci na kannywood wanda aka fi sani a shirin mai dogon zango na dadin kowa da arewa24 take haskawa.
Daga karshe dai ya fito ya karya ta wannan labarin karya da ake yaɗawa akansa.
Kalli bidiyon 👇👇👇
Jan hankali: dan Allah mutane mu daina yaɗa labarin karya kan mutane, sannan mudaina amincewa da ko wanne irin labarin sai bayan mun tabbatar da sahihin labarin.