Kusan kashi 90 cikin 100 na jaruman kannywood suna da wata sana’ar bayan harkokin finafinai da suke yi, domin dashi aka san su.
A yau dai mun karkata ne bangaren mata inda muka tattaro muku shagunan da jaruman kannywood mata suna kammala sannan suke saida kayayyaki a cikin ta.
Kalli shagon kowa da kuma bayanai a kansu.
Bayan wannan ma akwai wasu jaruman na kannywood maza da suke da manyan shaguna.