Kalli yadda tsohuwar matar jarumin kannywood wato sani danja take taka rawa a TikTok.
Mansurah isa itama dai tsohuwar jaruma ce a kannywood da aka dama da ita a gomannin shekaru da suka gabata.
Danna wannan hoton da ke kasa domin kallon bidiyon nata.