Ita dai jaruma Aisha Aliyu Tsamiya tayi aure tun watanni biyar da suka gabata, amma duk da haka taci gaba da daura bidiyoyin ta TikTok, da dukkan alamu mijin ta ya kyale ta tayi TikTok.
Kalli bidiyoyin nan a kasa
Labaran duniya, sharhi kan al'amuran yau da kullum, kannywood, wakoki