
Tattaunawa da Saratu Gidado (Hajiya Daso) akan rayuwar ta da zai baku matukar mamaki
Antaba marinki? A’a ba’ataba marina ba gaskiya. Kin taba cin tsiren tasha ? Eeh nataba ci a lokacin ina yarinya karama, idan mahaifiyarmu zataje kauye damu, takan siya mana. …
Tattaunawa da Saratu Gidado (Hajiya Daso) akan rayuwar ta da zai baku matukar mamaki Read More