
Yanzu-yanzu Hukuma NBC ta haramta wakar Warr da Chass na ado gwanja ku saurari dalilan su
Hukumar kula da kafafen sadarwa ta NBC a Najeriya ta haramta waƙar ‘Warr’, wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Isa Gwanja ya yi a baya-bayan nan. Saurari dalilin 👇👇 https://youtu.be/syldv5bSuj0
Yanzu-yanzu Hukuma NBC ta haramta wakar Warr da Chass na ado gwanja ku saurari dalilan su Read More