
Ko fir’auna ne yazo duniya sai mun fada shi yayi zalunci, balle Buhari karamin fir’auna inji Bello Yabo.
Bello yaɓo yana daya daga cikin malamai da suke kan gaba wajen sukar gwamnatin Muhammadu buhari. Sau tari ya kan fitowa yayi nasihohi da zage-zage da habaici akan shugaban kasa …
Ko fir’auna ne yazo duniya sai mun fada shi yayi zalunci, balle Buhari karamin fir’auna inji Bello Yabo. Read More